#viral
Gaskiya maganar nan ta gama rufe komai... Wani lokaci sai ka ga abin mamaki a rayuwa! Idan ka yi wa mutumin kirki alheri, wallahi ka gama da shi, zai riƙe ka har ƙarshen rayuwarsa. Amma matsalar ita ce idan ka kyautatawa wanda bai san darajar komai ba—kai, sai ka ga har da wani girman kan ma yake nunawa, ya zama kamar ka yi masa laifi ne. Rayuwa kenan, sai an yi da gaske wajen zaben wadanda za a yi wa alheri. Allah yasa mudace ya bamu ikon kyautatawa kamar yadda addini ya koyar. #ZantukanGaskiya #Rayuwa #Zamantakewa #Hikima #Nasiha

Allah yasa dai ba a daura ba
New Times

Ummu Nawaff 🌸 Founder of AHLUL KHAIR | أخوات في الله 🤍 A passionate Muslimah devoted to Qur’an, Sunnah, Islamic knowledge, and Da’wah. Seeking your votes to support the spread of Islamic knowledge, strengthen our connection with the Deen, and unite people of goodness for the sake of Allah. Together, let us learn goodness, practice it, and spread it. 🌿🤍

#viral
#viral
#viral
#peace #viral
#viral
Bingo again 🤣🤣🤣
Hahahah 😂😂😂
In Allah ya tashi kama Mai karya sai yayi karyar da kowama zai gane. Tare da Prof. Muhd Sani Umar R/Lemo OON Hafizahullah.

No misse for Bingo
Following please 🥺🥺
sheikh Abdulrazaq yahaya Haifan

Hon Abdurraman haske for governor
Whatever a Corper is doing, yanajin wannan sound din hankalin zai tashi😅 Da shi suke fada mana duk abin da suke son mu yi🔥 Amma only Ex and serving Corp members can relates😂😂
Why always Women's # @😂😂😂
#sinnt
Damben Nijeriya: Sangwam ya bude Ali kanen Bello a Damben cin mota a yau Lahadi
This guy's